Tsoron Kaye Ne Ya Sa Gwamnatin Buhari Ta Dage zabe —Atiku

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Dan takarar shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Muhammadu Buhari da kitsa dage zaben kasar da zummar harzuka ‘yan Najeriya.

Sai dai snarwar da Atiku Abubakar ya fitar ranar Asabar ta yi kira ga ‘yan kasa da kada su karaya wajen sake fitowa su kada kudi’unsu.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

APC Knows It Will Loose Woefully In 2023, PDP Chieftain…

1 of 86

“Sun sani cewa ‘yan Najeriya sun yi shirin kayar da su, shi ya sa suka rude suna yin duk abin da za su iya wajen ganin basu sha kaye ba,” in ji tsohon mataimakin shugaban kasar.

Ya kara da cewa gwamnatin Buhari ta kwashe shekara hudu tana shirin zabe amma sai da aka zo gargara take neman kwancewa ‘yan Najeriya zane a kasuwa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: