-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Tsokacin Jaruma Hauwa Waraka


2 1,303

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Tsokacin Jaruma Hauwa Waraka

A Duniya Mutane Iri Hudu Ne:

1 – Yana Bin Allah Kuma yana cikin jin dadi.
Somin tabi ne aka ba shi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 329

- Advertisement -

2 – Yana bin Allah amma yana cikin wahala.
Wannan yana cikin jarabawa.

3 – Baya bin Allah kuma yana cikin wahala,
wa’azi ake yi masa.

4 – Yana cikin sabon Allah dumu dumu
amma yana walwala da jin dadi. Wannan
an yi masa kamun talala, Idan mutuwa ta
riske shi ba mafita.

Allah Ya Kiyaye Mu.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.