A kwanakin baya labari yata yaduwa a yanar gizo sakamakon bayanin da ya bulla cewa Shugaban kasa Muhd Buhari ya kira Sanatan Kano ta tsakiya Engr Dr. Rabiu Musa Kwankwaso inda yake nesanta kansa da kalaman da Gwamnan Kano yayi na cewa ”Kwankwaso baiji dadin dawowar Buhari Daga landan ba”
Se gashi kuma da babbar Sallah Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya garzaya Daura mahaifar Shugaban kasa inda anan majiyarmu ta tseguntamata cewa Shugaban kasar yaki ya hadu da Gwamnan.
Ko mene Dalilin Shugaban kasa Muhd buhari nakin ganawa da Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje .
-
Kwankwaso da Ganduje
Ku bayyana raayinku.
Add Comment