Kannywood

Tsohon Dan Wasan Kwaikwayo Na Hausa, Samanja Mazan Fama Ya Rasu

Rahotanni sun nuna cewa tsohon dan wasan kwaikwayo na Hausa, Usman Baba Pategi, wanda aka fi sani da Samanja ya rasu.

Shekaru sama da talatin da suka shige aka soma gabatar fa shirye-shiryen da suke gudanarwa a gidan talabijin na NTA Kaduna da Rediyo Kaduna, wanda kuma ya yi matukar samun karbuwa.

Wasu daga cikin abokan aikin na sa a lokacin sun hada da Marigayi Alhajii Yusuf Ladan, marigayi Kasimu Yero, Malam Shu’aibu Makarfi, Muhammadu Ango Zaria (Malam Jatau Na Albarkawa) da sauransu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: