Hausa Trailer

Trailer: Sabon Shiri – Dan Iya || Rahama Sadau Ft Sadik Sani Sadik 2018

Sabon shirin rahama sadau wanda ta shirya daga kamfaninta mai suna ” Dan Iya ” wanda sukahau fim din tare da sadik sani sadik.

Shirin na barkwancine inda zakuga abin ya baku dariya sannan da nishadantarwa ga wannan shiri.

Bayan a baya tayi kanwar dubarudu tare da ita da ali nuhu sai kuma ta sake shirya sabo ita da jarumi sadiksani sadik.

SHIRIN FIM DIN DAN IYA:-

Shirine da zakuga yadda ake buga chakwakiya iri iri wanda ba wanda yake aikata wannan abun face jarumi sadik sani sadik fitina  da kuma rashin mutunci kai ai kada na cikaku da surutu.

JARUMAN FIM DIN SUNE:-

Sadik sani sadik

Ameenu Shareef Momo

Rahama sadau

Da Dai sauransu.

Shirya Waka – Oscar 442

Rerawa – Husaini Danko

Producer – Rahama sadau

C.o Pro – Binwana gazuwa

Director – Yaseen Auwal

Ranar Da Zai Fita March 2018

Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE

Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement