Tallan sabon shirin abnur intertaiment mai suna ” Ranar Aurena ” nasu daban yake kuma fitaccen kanfani mai antayo muku fina finai masu nishadantarwa da kuma faranta ranku.
Shirin dake dauke da abin mamaki yadda zakuga jarumiali nuhu ya angwance da amarya washegari da aurensuna sakkowa daga kan bene ya gurde inda yayi tsahon shekar a zaune a keken guragu bayan daga nan ya saki matarsa, akan wani dalili.
JARUMAN FIM DIN SU HADA DA:-
Ali Nuhu
Garzali miko
Hajara usman
Da dai sauransu.
SHIRYAWA :- Abdul amart mai kwashewa
SHIRIN :- Nura M Inuwa
Kamfani :- Ali Gumzak
Kada ku bari abaku labari
RANAR AURENA.
Link 1 DOWNLOAD VIDEO HERE
Link 2 DOWNLOAD VIDEO HERE
Add Comment