Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokaci da fatan anyi jumma’a lafiya.
A yau ne muka zomuku da sanarwa akan Sabon Film dinnan mai suna “Kalla cigaban Hindu ” inda mun samu wannan sanarwar ne a shafin Adam A Zango na Instagram.
From the Director Hassan Giggs
To ma’abota kallon fina finan hausa ga dai cigaban hindu.
Shi ko suwaye jaruman wannan film din da sannu zamu sanar daku insha Allahu.
Kawai kuke kasan cewa damu a koda yaushe.
Add Comment