Alalan gero sabon shiri kenan mai fitowa nan bada jimawaba inda zakuga Zallar yadda ake bariki kamar ruwa inda ya hada manyar jaruman barkwanci kamasu.
Rabiu Rikadawa
Rabiu Bosho
Ado isa gwanja
Dama sauran jarumai.
Allah ya rabamu da harkar bariki.
Fim din dai iya nuni da kuma fadakarwa dama nishadantarwa.
Link 1 DOWNLOAD TRAILER HERE
Link 2 DOWNLOAD TRAILER HERE
Add Comment