Titin Da Ya Nufi Garin Su Atiku Da Buhari Ya Gyara
A yayin da shugaba Buhari ke shirin zuwa jihar Bauchi a yau Asabar, nan tawagar karamin ministan wutar lantarki, ayyuka da gidaje, Mustapha Shehuri ne suke tafe a kan tirin Mayo-Belwa-Jada-Ganye mai nisan kilomita 112, wanda gwamnatin tarayya ta yi.
- Advertisement -
Titin na Mayo-Belwa shi ya nufi har zuwa Ganye wato garin su Atiku.