Labarai

Teloli Sun Gudanar Da Zanga-zanga A Jihar Yobe

A yau ne teloli suka gudanar da zanga-zangar lumana a karamar hukumar Nguru dake jihar Yobe.

Telolin suna gudanar zanga-zangar ne akan matakin da hukumar raba wutar lantarki ta dauka na yanke wutar kasuwa baki daya.

Daga Abba Bin Muh’d Nguru

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: