Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Tarihi
Abun Mamaki Game Da Shahararren Mai Kudin Duniya Wato Bill Gate
Daga Abdullahi Muhammad Maiyama Bill gate shararren mai kudi ne da ya taba kasancewa na daya a jerin masu kudin duniya, wanda har wannan lokaci bana tunanin akwai wanda yafi Bill…
Read More...
Read More...
Tarihin Jihadin Shehu Usmanu Mujaddadi Danfodio
TARIHI DA JIHADIN SHEHU USMAN DAN FODIYO Asalin sa da kabilarsa Shehu asalinsa Bafulatani ne da aka haifa a Maratta a cikin kasar Gobir a ranar 15 Disamba, 1754 Miladiyya.…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Marigayi Tsohon Shugaban Kasa Shehu Shagari
Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto An haifi Alhaji Shehu Shagari a kauyen Shagari a shekarar 1925, kuma shi ne da na shida ga mahaifinsa Aliyu, magajin kauyen Shagari, wanda manomi…
Read More...
Read More...
Dunkulallen Tarihin Shugaba Buhari
A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika shekaru 76 da haihuwa a yau, hadaddiyar kungiyar nan ta 'Buhari New Media Centre' ta tattaro tarihinsa wuri guda kama daga fannin…
Read More...
Read More...
Hirarmu Da Mawaki Nani Media Gusau Ta Musamman
Assalamu alaikum masu sauraren mu yau muna tafe da hurarmu da matashin mawaki mai suna Nani Media Gusau, nasan wasunku sun sanshi wasu ko basu sanshi ba, ga dai yadda hirarmu ta kasance…
Read More...
Read More...
Tarihin Mawaki Umar MB A Takaice
Assalamu Alaikum A yau bakonmu na wannan satin muna tare da Mawakin Umar MB wanda yai wannan wakar fim din gwaska return wato ( Zancen Soyayya), ga yadda hirar tamu ta kasance.…
Read More...
Read More...
Tarihin Masarautar Kano Da Wanda Suka Kafata
Masarautar Kano tana cikin manyan masarautu a kasar Hausa a yammacin Afirka. Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zamanin jahiliyya kafin zuwan…
Read More...
Read More...
WAIWAYE: Takaitaccen Tarihin Janar Sani Abacha
WAIWAYE: Takaitaccen Tarihin Janar Sani Abacha An haifi Janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano. Ya yi makarantar Firamari ta City Senior…
Read More...
Read More...
Yadda Aka Gano Gawar Tafawa Balewa Bayan Juyin Mulkin 1966
Daga Yasir Ramadan Gwale Wannan bayanin yadda aka kashe Firaminista Sa Abubakar Tafawa Balewa, yana cikin wata tattaunawa da aka yi da marigayi Ibrahim Babankowa da jaridar Vanguard.…
Read More...
Read More...
Wacece Dr Hadiza Balarabe Yar Takarar Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna?
Wacece Malama Dr Hadiza Balarabe Yar Takarar Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna ? Daga Ishak Galadima ?Karamar Hukumar Ta : Sanga Daga Kudancin Kaduna . ? Kabilar Ta :…
Read More...
Read More...
Tarihin Mawakiya Hairat Abdullahi
Ni sunana hairat abdullahi ni haifaffiyar garin kaduna ce anan nayi nursery, primary, secondary , nazo nayi school of nursing duk a cikin garin kaduna ana cikin haka sai kwatsam…
Read More...
Read More...
Tarihin Atiku Abubakar Wazirin Adamawa
Game da Wazirin Adamawa 1. Anhaifi musulmin bafulatani Atiku Abubakar a ranar 25 ga watan nuwanba shekara ta 1946 a garin Jada dake Adamawa a Arewa maso gabashin Nigeria 2. Yayi…
Read More...
Read More...
Wanene Mawaki M Hassan Jajare? Karanta Anan
Tarihina An Haife Ni a Garin Jajere a Anguwar Ganji Abun Da Yasa Na Fara Harkar Waka Ina Son Wata Yarinya Mai Sunna Maryam Na Kasa Zuwa Na Fada Mata Ina Son Ta Da Faruwar Hakan Ne Na…
Read More...
Read More...
Wanene Mawaki Abba Mashafi? Karanta Anan
Kadan Daga Tarihinsa Sunana Abdullahi Bala Abdullahi wanda Ake min lakani da Abba Mashafi An haifeni a unguwar gyadi gyadi court road nayi primary school anan gyadi gyadi special…
Read More...
Read More...