Daga Shafin Abubakar A Adam babankyauta
ya tabbatar cewa Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Adalini Acikin Najeriya
Saida Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ya Ari Naira dubu dari biyu Da hamsim Sannan yakarasa ginin gidan Shi dake garin kaduna
Tarihi ya tabbatar da cewa A Shekarar 1984 Alokacin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Na Mulkar Alummar Najeriya Akarkashin Mulkin Soja yaci bashin dubu Dari biyu da hamsim domin yakarasa ginin gidan Shi dake garin kaduna
Alokacin da Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ke Matsayin Shugaban Najeriya Akarkashin Mulkin Soja yakasa taba Dukiyar Alummar Najeriya didda bukatar kudin da yakeyi Alokacin domin yakarasa ginin gidan Shi wanda ya gwammace yaci Bashi Akan yataba kudin Alummar Najeriya
Tabbas Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ya Chanchanci Alummar Najeriya Su zabe Shi Amatsayin Shugaban Najeriya Saboda gaskiyar Shi da Adalcin Shi
Allah ka tabbatar da Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Akan Mulkin Najeriya 2019.