Tantiri Ya Fice Daga Kannywood Ko Meye Dalili?


0 712

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Fitaccen jarumi kuma mai bada Umarni Iliyasu Abdulmumini wanda ake yi lakabi da ‘Tantiri’ ya bayyana cewa ya fita daga cikin masana’antar shirya Finafinan Hausa, saboda rashin gamsuwa da shugaban na masana’antar.

Tantiri ya bayyana ficewar sa ne a shafin sa na Instagram. Ga abin da ya rubuta

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 317

- Advertisement -

@abdul_ilyas_tantiri :Assalamu alaikum,Ni ABDULMUMIN ILYASU MAISANGO ina sanar da ficewata daga cikin masana’antar KANNYWOOD Saboda Rashin gamsuwa da shugabancin wannan masana’anta baki daya,tareda wasu dalilai da suka shafeni.Bissalam NAGODE.

Kafin ficewar sa dai, jarumin yana daya daga cikin jaruman da suka fara suna a masana’antar Fim tun farkon kafata. Sannan ya bada gaggarumar gudummuwa a harkar, ya kuma shirya tare da bada umarnin manyan Finafinai.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.