A yau ne muka samu sanarwa kan wanda suka samu nasarar cin wannan gasar ta rawar Gwaska Return.
Jarumi adam zango yayi wannan jawabi ne A shafinsa Na Instagram inda yake cewa zasu tantance wanda yazo na 1 da na 2 dana 3 a ranar 29 taga wannan watan a jahar kano.
Yanzu Haka dai an ware wanda suka samu wannan nasarar amma sai ranar za’aware na 1 2 3 maza da 1 2 3 Mata a jahar kano kuma dalilin da yasa yace a jahar kano sabi da zaiyi wasa tare da wayanda suka samu nasara da kuma abokan aikinsa.
Ga Hotunan Wanda Suka Samu Nasara.
Maza
Mata
Allah Ya Bama Mai Rabo Sa’a
Zamu Kawo Muku bidiyoyinsu na rawar ranar da aka ware su.
kuyi share zuwa social network naku
Add Comment