-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Tambuwal Ya Yi Raddi Ga El Rufa’i


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.


¥Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya yi ikirarin cewa takwararsa na jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufa’i ya razana ne kan yadda ya ga dandazon jama’a a wurin bikin kaddamar da yakin zaben Atiku Abubakar wanda aka yi a Sokoto.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 685

- Advertisement -

Tambuwal ya ce, bai yi mamaki bisa kalaman El Rufa’i wanda ya nuna cewa mafi yawan wadanda suka halarci taron PDP a Sokoto duk ‘yan kasar Nijar ne inda Tambuwal ya kara da cewa salon mulkin APC ce ya sanya mutane suka gujeta ganin yadda ta talauta jama’ar kasa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: