Buhari ya nada Burutai da Sadiq Jakadun Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da sunayen tsoffin manyan hafsoshin sojin da ya sauke ga Majalisar Dattawa domin amincewa da su a matsayin Jakadun Najeriya. A wasikar…
Read More...
Read More...