Tabbas Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Yafi Atiku Abubakar Abubuwa Guda Goma Acikin Duniya

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Shafin Abubakar A Adam babankyauta

Allah ya Albarkaci Shugaban Najeriya Muhammadu buhari da Abubuwa guda goma Wanda Atiku Abubakar baida su Arayuwar Shi ta duniya

Talla

1 farin jini
2 dau kaka
3 Amana
4 kwarji ni
5 Adalci
6 Sanin yakamata
7 jajircewa Akan gaskiya
8 dogaru ga Allah
9 San kasa da kishin jama ar kasa
10 Bin doka da Oda

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 25

Don haka Ni Abubakar A Adam babankyauta Nace ko Atiku Abubakar yasan cewa Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yafi Shi dacewa da Mulkin Najeriya.

Allah ya taimaki Shugaban Najeriya Muhammadu buhari Azaban 2019.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: