Labarai

Suleiman Mijin Baturiya Ya Aiko Da Sako Ga Sheik Gadon Kaya

“Nijeriya kenan! Watau a Nijeriya dokar Sharia Law akan talaka yake aiki, amma banda ‘ya’yan masu mulki.

Ina Jiran Sheikh Abdallah Gadonkaya ya yi raddi akan wannan shigar ‘yar gidan Mai Martaba, kamar yadda ya yi ta surutai akan Baturiyar da na aura”, Inji Suleiman Isah Isah.

Yar sarki budurwar dan Buhari

Suleiman Mijin Baturiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: