Wasanni

Suarez da Messi Sun Shawo kan Neymar

Jaridar Sport ta wallafa bayanan da ta ce ta samu wadanda suka tabbatar mata da cewa dan kwallon Brazil Neymar, ya shaida wa abokan wasansa Lionel Messi da Luis Suarez cewa zai ci gaba da zama a Barcelona.

 

Ta kara da cewa ‘yan wasan biyu ne suka shawo kan dan kwallon, mai shekara 25, ka da ya koma Paris St-Germain a kan kudi fam miliyan 200.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.