Somin tabi: Shugaba Buhari Ya Tika Atiku Da Kasa A Wani Zaben Gwaji Da Aka Gudanar A Kasar Ingila

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Somin tabi: Shugaba Buhari ya tika Atiku da kasa a wani zaben gwaji da aka gunar a kasar Ingila

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari kuma dan takarar kujerar a zaben 2019 a jam’iyyar sa ta All Progressives Congress (APC) ya kada dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar a wani zaben gwaji da aka yi a kasar Ingila.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

‘Yan Shi’a Sunyi Fito-Na-Fito da Jami’an…

1 of 661

Zaben gwajin dai, kamar yadda muka samu rahoto , kamfanin da kan gudanar da irin zabukan gwajin na CitizenPoll ne da ke a kasar Ingila ya gabatar tare da wallafa sakamakon a shafin su na yanar gizo.

Sakamakon ya nuna Shugaba Buhari ya samu kuri’u 8348 dake daidai da kaso 64.52 cikin dari yayin da shi kuma Atiku Abubakar ya samu kuri’u 3,241 dake daidai da kaso 25 cikin dari.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: