Sojoji Sun Tarwatsa ISWAP Jiya

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Daga Datti Assalafiy

A daren yau Laraba da ya gabata da misalin karfe 8:00pm na dare, rundinar mayakan sojin Nigeria bataliya na 157 sukayi kaca-kaca da wasu gungun ‘yan ta’addan ISWAP wadanda sukazo zasu wuce ta Karamar hukumar Kukawa jihar Borno

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Sheikh Dahiru Bauchi Ya Yaba Wa Gwamna Mai Mala Kan Inganta…

1 of 661

Rundinar sojin Nigeria tace anci nasara a kansu, a saurari cikakken bayani yana tafe

Talla

Alhamdulillah Allah Ka karawa sojojinmu nasara akan ‘yan ta’adda

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: