Labarai

Sojoji sun Bindige wani Dan Adaidaita Sabi da zarginsa da Tukin Ganganci Yayin Da Yadebesu

Sojoji Sun Bindige Dan A Daidaita Sahu Saboda Zarginsa Da Yin Tukin Ganganci A Yayin Da Ya Debe Su.

 

Wasu Sojoji sun bindige wani Matashi dan a daidaita har lahira a Maiduguri saboda zargin da suke yi masa na tukin ganganci a yayin da ya debe su a cikin Keke Napep dinsa.

Lamarin ya faru a yankin Muna, shahararren wurin nan da ya yi kaurin suna da tashin bama-bamai.

Daga Comr Mohammed Pulka

Rariya