Labarai

Sojan Bogi Ya Kashe Direban Da Ya Rage Masa Hanya Kuma Ya Gudu Da Motar

Wannan Sojan bogin da kuke gani wani bawan Allah ne ya taimaka ya dauke shi domin rage masa hanya daga Eleme Junction zuwa garin Ikot Abasi dake Jihar Akwa Ibom amma daga bisani ya kashe mai motar ya gudu da motar.

Saidai sojan gonan bai san cewa motar tana da tiraka ba, inda nan da nan asirinsa ya tonu aka kama shi a wani otal da ya buya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: