So Gamon Jini: Wata Masoyiyar Nura M Inuwa Tayi Sujjada Yayi Da Taganshi

0 0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

So gamon jini, wata yarinya da wakin bai bayyana ko daga ina ta fito ba ya bayyana cewa.

“Hafsa take, amma ana kiranta da Nuriyya dalilin son da take mini,data ganni tayi sujjadar godiya ga ubangiji, ta zubar da hawayen da suka kashen jiki, a karshe ina rokon Allah ya azurtata da muji nagari.”

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 344

Mawakin ya bayyana wannan sakon a shafukansa na sada zumunta.

Shin ke kai wane shahararre kake burin haduwa dashi?

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: