Shugaban ‘Yan Sandan Nijeriya Ya Haramta Amfani Da Gilashin Mota Mai Duhu

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Jamilu El Hussain Pambegua
Sabon Sufeton ‘yan sandan Nijeriya IGP Alkali Baba Usman ya sanar da haramta sanyawa motoci bakin gilashi mai duhu ga kowane mazaunin kasar.

Sufeton ya bada umarni ga jami’an tsaro da su damke duk motar da suka kama sanye da bakin gilashin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 773

Safeton ya dauki wannan matakin ne ganin irin yadda masu garkuwa ke shigowa har cikin gari su yi garkuwa da mutum ba tare da an kama su ba.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: