Shugaban kasa Buhari ya karrama Tinubu da lambar yambon da ake ba shugaban kasa ita a Nijeriya ta GCFR
Haka kuma shugaban kasar mai barin gado ya karrama mataimakin shugaban kasa mai jiran gado Kashin Shettima da lambar yabo ta GCON da ake karrama duk mataimakin shugaban kasar Nijeriya da ita a yau Alhamis
Add Comment