Labarai

Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya fadi a fadar shugaban kasa

YANZU-YANZU: Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya fadi a fadar shugaban kasa a lokacin da yake jawabi

Bawa dai ya fara jawabin sa kenan bai dade ba sai kawai ya fara rufe fuska da hannu yan cewa ayi hakuri ba zan iya magana ba, a zo a taimake ni, daga nan ne ministan sadarwa ya rike shi zuwa wurin zama.

Sai dai kuma ko da ya zauna sai ya kasa zama ya yanke jiki ya fadi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: