-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Shugaba Buhari Ya Fara Aiki Da Zafinsa


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Shugaba Buhari ya bada umarni wa babban darakta janar a ma’aikatar Man Fetur (NNPC) na Kasa Dr Maikanti Baru da ya karbi ikon duk wata rijiyan men fetur a Nigeria.

Ga takardan nan, har an rubuta daga fadar shugaban Kasa da sa hannun shugaban ma’aikatan fadar shugaban Kasa Abba Kyari, kuma zuwa ranar 2-5-2019 ake so a kammala karban ikon rijiyoyin men fetur din.

Lallai su tsohon Taraba TY Danjuma za’a rasa rijiyoyin man fetur.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

- Advertisement -

Allahu Akbar! Tsarki Ya tabbata ga Allah, wannan shine babban dalilin da yasa manyan barayin da suka nakasa tattalin arzikin Nigeria basa kaunar Baba Buhari ya dawo, amma ta Allah ba ta su ba.

Allah Mungode Maka, Nigeria zata ci gaba insha Allah.

Allah Ka taimaki shugaba Buhari Ka bashi ikon gina mana sabuwar Nigeria Amin.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: