Labarai

Shugaba Buhari Ya Dakatar Da Kamfanin Twitter A Nijeriya

Yanzu-yanzu Gwamnatin Nijeriya ta dakatar da yin amfani da Twitter a duk fadin Najeriya kwana biyu bayan da Kamfanin ya goge gargadin Buhari ya yi wa ‘yan kungiyar IPOB.

Wannan dai wata alama ce dake tabbatar da cewa gwamnatin shugaba Buhari ta fusata da abin da Kamfanin ya yi wa Buhari.

Shin ya kuke kallon wannan mataki da Gwamnatin Buhari ta dauka kan Twitter ne?

S-bin Abdallah Sokoto

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: