Kannywood

Shine Jarumi Na Farko A Masana’antar Kannywood

“Madugu Uban Tafiya a Kannywood. Ibrahim Muhammad Mandawari shi ne jarumi na farko a Kannywood. Shi ne ake yi wa laƙani da Baban Soyayya ko ka ce Hausa Rajesh Khanna. Su ne su ka fara home video, kowa daga gare su ya kwaikwaya.

Ibrahim Mandawari

Mandawari, wanda ya yi rayuwar sa a film industry ya bada gudunmawar da tarihin Kannywood bai zai cika ba sai da shi, shi ne mutumin da ya kawo cigaba daban-daban a Kannywood. Allah Ya ji da ran Mai Unguwar Mandawari.”

Cewar Auwal Muhammad Sabo a Facebook:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: