Get New DJ Mixes
Entertainment Kannywood

Shin Auren Sayyada Sadiya Haruna Da G-Fresh Al-Ameen Ya Mutu?

Jita-jita ta yi yawo cewa auren da aka yi ta labarinsa a soshiyal midiya na Sayyada Sadiya Haruna da G-fresh Al-Ameen ya mutu murus.

A jita-jitar da ake yaɗa wa dai wacce ta fi tashe a manhajar TikTok, ana cewa auren na su ya mutu ne bayan Sadiya Haruna ta dawo daga aikin Hajjin Bana daga ƙasa mai tsarki.

Sai dai, babu ƙamshin gaskiya kan batun mutuwar auren masoyan guda biyu, kamar yadda ƴan gaza-gani su ke yaɗawa.

Karanta cikakken rohoton anan

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.