Raayi

Shigar Mutunci Ga Yar Osinbanjo, Shigar Banza Ga Yar Nasiru Ado

BIKIN ‘YAR GIDAN OSINBAJO.

Wasu Hotuna na bikin ‘Yar Gidan Osinbajo da aka yi kwanaki.

Yarinyar ta bangaren Mahaifiyar ta Jika CE a wajen Marigayi Awolowo. Tsohon Dan Siyasa a yankin Yarbawa.

A cikin littafin My life na Sir Ahmadu Bello Sardauna. Akwai wajen da ya CE wani Abu ya ba shi Dariya a majalisar Dattijai a jihar Lagos.

Yar Mataimakin Shugaban Ƙasa Yami Osinbanjo

Ya CE wani Dan majalisar su ne ya kawo kudirin cewa a sanya dokar da za ta hana mutanen su yawo Tsirara. Dokar da za ta tilasta sanya tufafi kafin mutum ya fito bainar Jamaa..

Ga Wanda ke yawo a kafafen Sadarwar Zamani. Zai ci karo da Hotunan da Chief Awolowo ya dauka cikin ‘Yan Makaranta. A hoton ban da shi babu mai tufafi.

Osinbanjo tare da yarsa

Yadda Amaryar nan ‘Yar Mai Girma Osinbajo ta yi shiga cikin mutunci da Daraja, kafin na karanta sunan na yi zaton daya daga cikin Jikokin Mujaddadi Shehu usmanu CE.

-DAGA Auwal G Danbarno

Yar gidan nasiru ado amaryar Yusuf Buhari
Zahra Nasir ado

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: