Aikin Tukuru Domin Gani Ya Daura Kasarmu Kan Hanyar mai Kyau..
Bayan Ya Kwashe Kusan Shekarau 30 Yana Batawa Kasarmu tare da, Sadaukarwa rayuwar shi wajen yaki da miyagun laifukan.
Yajima Yana Son Ganin Ana kafa Sabuwar Nageriya Sai A Shekarar Dubu biyu da goma sha biyar Allah Ya Bashi nasara
Alhamdulillah Cikin ikon Allah Komai Yafara zama Daidai
- Advertisement -
Muna Addu’ar Allah Ya Dawo Mana Da shi shekarar A 2019
Domin Tabbatar Da Zama Lafiya Da Cigaba Kasarmu
Daga Bappah Abubakar