Kannywood

Shekarata 36 Na Kwashe A Harkar Fina-finan Kannywood, Cewar Jaruma, Hajara Usman

Ni Yar Asalin Jihar Gombe Ce, Amma A Lagos Na Tashi. Zuwa Yanzu Na Dauki Shekaru Akalla Talatin Da Shidda Ina Fito Wa A Cikin Fina-finan.

Mafi Yawancin Jaruman Masana’antar Fina-finai Maza Da Mata Na Taɓa Fitowa A Matsayin Mahaifiyarsu A Cikin Fim. Na Taɓa Aure Har Sau Biyu, Ina Da Yara Ukku.

Me za ku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: