Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Amsa Gayyatar Jakadan Kasar Saudiyya

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Amsa Gayyatar Jakadan Kasar Saudiyya

Daga Hamza Muhammad Sani Jos

Talla

Allah ya kaddari Shugaban majalisar Malamai ta kasa Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir tare da tawagarsa sun amsa gayyatar jakadan kasar Saudiyya a ranar Larabar da ta gabata.

Kuma sun tattauna matsalolin da suka shafi addinin musulunci da kuma yadda addinin zai kara ci gaba.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

Kuma Alhamdulillahi an sami nasara kwarai.

Idan baku manta ba, kamar Juma’a uku da ta wuce wata tawaga daga kasar Saudiya masu kula da Jam’atu Ummul qura sun kawowa Shehin Malamin ziyara da kuma ba shi lambar yabo.

Muna addua Allah ya karawa Malam daukaka da karin imani.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: