Labarai

Sheik Dahiru Bauchi Ya Jagoranci Kafa Majalisar Koli Ta Malamai Na Darikar Tijjaniyya A Nijeriya

Sheik Dahiru Bauchi Ya Jagoranci Kafa Majalisar Koli Ta Malamai Na Darikar Tijjaniyya A Nijeriya

Daga Muhammad Habibu Abubakar Gombe

Sheikh Dahiru Usman Bauchi (RA) ya
jagorancin shugabannin Darikar Tijjaniya kama daga Shehunai, Khalifofi, Muqaddamai da sauran mabiya darikar baki daya. 

 

Taron wanda aka gudanar a garin Bauchi, an yi dauki kwana biyu ana yin sa, wato Juma’a da Asabar.

Manyan Shehunnai, Khalifofi da Mukaddamai da suka halarci taron sun hada da;

*Khalifan Sheikh Abul-Fathi, Borno
*Khalifan Sheikh Moddibbo Jailani Yola, *Wakilin Sheikh Shariff Ibrahim Saleh, *Wakilin Sheikh Ishaqa Rabi’u Kano
*Khalifan Shk. Gibrima Nguru, Yobe.
*khalifan Shk. Tijjani Zangon Bari-bari, *Khalifan Shk. Atiku Sanka,
*Khalifan Shk. Mai-Hula,
*Khalifan Shk. Sani kafinga,
*Khalifan Shk. Mahmud Salga,
*khalifan Shk. AbdulKadir Zaria,
*Khalifan Shk. Shehu Manzo Gombe, *Khalifan Shk. Musaddidu Jos,
*Khalifan Shk.Ja’afaru Katsina,
*Khalifan Shk. Balarabe Gusau,
*Khalifan Shk. Yusuf Lokoja,
*Khalifan Shk. Mai Shehi,
*Khalifan Shk. Adamu Kontogora,
*Khalifa A. U. Muktar kebi,
*Khalifa Mal. Kafilu Bamaina,
*Khalifan Shk. Aminu Taraba,
*Shk. Umar Suleman Kaduna,
*Wakilin Shk. Bakin Salati Makurdi,
*Khalifa Shk. Buhari Lafiya,
*Shk. Abubakar Fullatie,
*Shk. Prof.Abdullahi Okene,
*Shk. Prof.Hamma Adama,
*Shk.Prof. A. Yagawal,
*Shk. Dr. Atiku Gusau,
Shk. Dr. Kabiru Hamdanie, da Saurasu.

Kuma taron ya yi kira ga ‘yan Darika da su so juna, sun rungumi juna, su dunga ziyartar juna, su yi biyayya ga juna, kuma kowa ya amince cewa, daga yanzu
za a dinga magana da murya bai daya ne.
Kuma wadanda suka samu halarta su sanarwa wadanda ba su zo ba. Daga karshe, takardar sakamakon taro
za a rarraba shi ga dukkan Zawiyyoyi.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.