Sharhi Kan Shirin Dadin Kowa Sabon Salo Episode 82

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

NA’ALLAH BAYA TABEWA !!!!

Daga: Hussain Lawan Bello Abu-Leenah

Talla

Acikin shirin dadin kowan da ya gabata naga wasu kurakurai Wanda manazarta ya kamata sutayani duba.

– Yazaai ace malam mala ya rasa naira 300,000 da zai biyawa ‘yarsa Bintu kudin aikin da zaai mata bayan shine shugaba a office dinsu na NEPA ita kuma matarsa Nurse ce aasibitin Government Wanda kuma yadda aka nuna acikin film din ta juma tana aikin. 

Ya kamata ace koda basu da kudin to sunada yadda zasu ciyo bashi. 

Talla
Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 12

Basai Malam Mala yaje ya sace transformer ya sayarba . 

– Bai kamata ace Director ya nuna tabewar malam mala ba domin hakan yaci karoda abubuwan da yake faruwa arayuwa…75% na mutane masu gaskiya da ruqon addini ALLAH yana kawo musu mafuta acikin lamuransu, haqiqanin gaskiya ya kamata Director ya duba wannan gabar. 

– Acikin shirin dadin kowa babu abun da ake nunawa saidai cewa shi bahaushe mutum ne Mara tsari da lissafi, domin gaba daya idan ka duba duk gidajen Hausawan da suke cikin dadin kowa zakaga babu wani gida metsari, idan kaga gida metsari to na wasu qabilunne 

– Ya kamata Director ya sake kallon zaman takewar malam bahaushe domin tasha banban da wacce yake nunawa acikin film dinsa na dadin kowa, hausawa mutanene kamar kowa cikinsu akwai wayayyu da wadanda ba wayayyuba, cikinsu akwai masu kudi da talakawa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: