Kannywood

Shahararren Mawaƙin Siyasar Masari Da Buhari, Isyaku Forest Ya Rasu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Allah Ya Yi Wa Fittaccen Mawakin Siyasar Nan, Isyaku Forest Rasuwa Yau Asabar Kamar Yadda Majiyar Blueink News Hausa Ta Shaida Mata.

Isyaku Forest Shine Ya Yi Wakar Nan Ta “APC Muka Zaba Najeriya Sai Baba Buhari Katsina Sai Aminu Bello Masari” Kusan Ita Ce Wakar Da Ta Yi Fice A Yaƙin Neman Zaɓen Masari Da Buhari A Shekarar 2015.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: