Nura M Inuwa Kuke Gani
Wanda Gabatar Da Nasa Bikin Ranar Lahadi A Tiredi Fire Dake Cikin Jahar Kano
Nasan Kunsan Kowa Ne Nura Indai Wajan Wakokin Hausa Ne
Musamman Na
Soyayya
Aure
Da Dai Sauransu
Nasan Masoya Sunanan Suna Jira Sababbin Album Dinsa Guda Biyu
1= Dan Magori
2= Matan Gida
Insha Allahu Zai Sakesu Cikin Sabuwar Shekar Mai Kamawa
Sai Kunzo
Kada Ku manta da Ranar
Sai Ranar Litinin Zai Je Jigawa
=====================================
Umar M Sharriff
Shima zai Gabatar Da Nasa Wasan A Tiredi Fire Kunsan Shi Ba Dan Kano Bane Ma Zaunin Garin Kaduna Ne
Shi Kuma Zai gabatar Da nasa Wasan A Ranar Litinin Mai Zuwa Wato 2 Ga Watan 1 2017 Wato Ranar Sabuwar Shekara mai Kamawa
Shima nasan masoya Sunanan Suna Jiran Nasa Album Din
mai Suna
TSUNTUWA
Ga Kadan Daga Baitin Wakar :-
Nayi Tsintuwar Soyayya Budurwa Kyakyawa
Naje Garetane Ko Na Tsaya Inata Kakkarwa
Kada Ku Bari A Baku Labari
Ranar Litinin
======================================
TO Fa Ga Naku Mata
Ado Isa Gwanja
SAMA DASHI
Hahahahahhaha
Shima Ba A Barsa A Bayaba Ado Isa Gwanja
Wanda A Ka Sanshi Akan Aikinsa
Wanda Yayi Dan Kuka
Sannan Kuma yayi Muku Kujerar Tsakar Gida
Shima Zai Sha Nasa Wasan A Tiredi Fire Ranar Litinin 2 Ga Sabon Wata Mai Kamawa
Ranar Litinin
Sannan Kuma Yan Film Suma Zasuyi Nasu Taron Shagalin
Sai Kunzo
Add Comment