Kungiyar masu sarautun gargajiya da ke yankin da ke samar da man fetur ‘Traditional Rulers of Oil Mineral Producing Communities of Nigeria’ (TROMPCON) ta yabawa shugaba,
Muhammadu Buhari a kokarin sa na kawar da rashawa a kasan nan.
Sun bawarda wannan Sanarwane A lokacin Da suke Rufe Taronsu Na karshen mako.
Add Comment