Saraki Ya Yi Ta`aziyyar Alex Badeh

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

__¥_
Shugaban Majalisar dattawa, Bukola Saraki ya yiwa iyalan Tsohon Shugaban Rundunonin Sojan Nijeriya, Janar Alex Badeh Ta’aziyya sakamakon harbe shi da aka yi har lahira a jiya Talata.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Hukumar Karota Ta Kama Mota Cike Da Tabar Wiwi

1 of 661

Saraki ya nuna cewa an yi babban rashin na mutuwar tsohon hafsan Sojan musamman ga rundunar Sojan Nijeriya bisa irin gudunmawar da ya bayar wajen samar da tsaro a kasa

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: