-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Sanatoci Sun Kada Kuri’ar Yanke Kauna A Kan Babban Sifeton ‘Yan Sanda Na Kasa


0 391

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sanatoci Sun Kada Kuri’ar Yanke Kauna A Kan Babban Sifeton ‘Yan Sanda Na Kasa

Daga Yaseer Kallah

A yau laraba, ‘Yan majalisar dattawa sun kada kuri’ar yanke kauna a kan Babban Sifeton ‘Yan Sanda (IGP), Ibrahim K. Idris.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Sanatocin sun yanke hukuncin kada kuri’ar yanke kaunar, sakamakon kin amincewar da shugaban ‘yan sandan ya yi na amsa gayyatarsa da suka yi domin ya musu karin haske game da al’amuran tsaro a kasa.

Sanatocin kuma sun bayyana shi a matsayin makiyin damakwaradiyya “wanda ba shi da cancantar rike kowanne irin ofishi a nan Nijeriya da ma kasashen ketare.”

In kun tuna ‘yan majalisar dattawan sun gayyato mai bawa Shugaban kasa shawara kan al’amuran tsaro (NSA), Babagana Monguno da kuma manyan jami’an tsaro dangane da yadda za a dakatar da yawaitar makamai a hannu mutane.

#Mikiya

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.