Labarai

Sanatan Yobe Ta Kudu Ya Yi Wa Al’ummarsa Hanyoyi Tsawon Kilomita Goma

Daga Muhammad Musa Kawuwale

Sanatan Yobe ta kudu, Ibrahim Mohammed Bomai ya sake yi wa al’ummar Potiskum hanya mai tsawon kilo mita hudu.

Hanyar wadda ta faro daga Gadar Talakawa aka dire ta a fanfo mai baki biyu.

Ko a kwanakin baya cikin shekara 2020 Sanatan ya yi makamanciyar hanyar a yankin Hausawa asibiti dake garin Potiskum. Wadda ta fara daga kofar gidan Jibir Jamco zuwa Tandari, sannan ta sake tashi daga bakin makarantar Senior Science zuwa Kwari.

Ya zuwa yanzu dai haka al’ummar Yobe ta Kudu sai godiya suke da fatan alkairi ga Sanatan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: