Labarai

Sanata Wamakko Ya Zama Kwamandan Jami’an Sokoto Marshall

Daga Mukhtar A. Haliru

Tsohon Gwamnan Jahar sakkwato, Sanata (Dr) Aliyu Magatakarda Wamakko kenan a sayen da kayan jami’an tsaro na Sokoto Marshall.

 

Ire iren wadannan abubuwa da halartar lalurorin mutanen garin Sokoto, masu fashin bakin siyasar jihar suke ganin suna daga cikin abubuwan da ke jawowa dan siyasar farin jini ga mutanen gari.