Daga Abdullahi Muhammad Maiyama
Kaf tarihin garin Maiyama dake jahar Kebbi bamu taba daukar awa 10 da wutar lantarki ba!
Amma daga lokacinda Gwamna Atiku Bagudu ya dare karagar mulki, Mun samu tsayuwar wutar lantarki ta kusan awanni 24!
Yau gashi garin Maiyama ya wuce wasu manyan Birane, da wutar lantarki…
Ya zama wajibi muyi yabo da jinjina ga Gwamnan Abubakar Atiku Bagudu, kuma indai hakane, to tabbas Al’ummar Garin Maiyama zamuyi tsayin daka wurin Zabar Gwamna Abubakar Atiku Bagudu!