Sako Zuwa Ga Masoya Nura M Inuwa

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Game da sakwannin mutane da muke samu akan jita-jita da ake yadawa wai an kone gidan mawaki nura m inuwa, wasu kuma suna cewa an zuba masa guba a cikin abinci yaci, kunsan kuma duk akan menene ake wannan jita jitar?

Wai akan yayiwa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP waka shine yan adawa ke zancen nan, to mun samu sanarwa daga wajan manager dinsa kuma munyi waya dashi yace iya cikin koshin lafiya.

Talla

[Music] Nura M Inuwa -Baba Atiku Abubakar 2019

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 331

Ga Sakon Da muka samu:-

annur_h_abnur

Godiya ta tabbata ga Allah (SWT) da yasa muka shigo sabuwar shekara lapiya,Allah ya sada mu da alkhairan dake cikinta kuma Allah ya tsaremu da sharrukan dake cikinta ameen.Zanso nayi amfani da wannan damar nayi godiya ga masoya masu yi mana fatan alkhairi,kuma na kara kwantar musu da hankali akan maganganun da ake yadawa wadanda ba gaskiya bane.

Sannan ina kara sanar da jama’a cewa Nura M Inuwa da iyalinsa suna nan cikin koshin lapiya da kwanciyar hankali.

Bayan haka kuma zanso na kara wayar da kan mutanen da basu sani ba su gane cewa duk cikakken dan kasa yana da ‘yancin zabe ko ya tsaya a zabeshi (Democracy), sannan duk wanda yake sana’a yana da ‘yancin cinikayya da duk wanda yake so kuma a lokacin da yake so.

Dan haka mu dai a koda yaushe fatanmu kasarmu Nigeria ta samu cigaba,Kuma addu’armu Allah ya bamu shugabanni na gari masu kishi da tausaya mana.Ameen.

 @nura_m_inuwa

View this post on Instagram

Godiya ta tabbata ga Allah (SWT) da yasa muka shigo sabuwar shekara lapiya,Allah ya sada mu da alkhairan dake cikinta kuma Allah ya tsaremu da sharrukan dake cikinta ameen.Zanso nayi amfani da wannan damar nayi godiya ga masoya masu yi mana fatan alkhairi,kuma na kara kwantar musu da hankali akan maganganun da ake yadawa wadanda ba gaskiya bane.Sannan ina kara sanar da jama'a cewa Nura M Inuwa da iyalinsa suna nan cikin koshin lapiya da kwanciyar hankali.Bayan haka kuma zanso na kara wayar da kan mutanen da basu sani ba su gane cewa duk cikakken dan kasa yana da 'yancin zabe ko ya tsaya a zabeshi (Democracy), sannan duk wanda yake sana'a yana da 'yancin cinikayya da duk wanda yake so kuma a lokacin da yake so.Dan haka mu dai a koda yaushe fatanmu kasarmu Nigeria ta samu cigaba,Kuma addu'armu Allah ya bamu shugabanni na gari masu kishi da tausaya mana.Ameen. @nura_m_inuwa

A post shared by Annur H. Suleiman (@annur_h_abnur) on

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: