A Yau ne muka samu wani sako ta whatsapp dinmu.
Daga Ibrahim Bello.
Assalamu Alaikum ina mika sakon gaisuwa na zuwa ga manager da fatan kuna Cikin koshin lafiya, ina so Ku tayani Isar da sako na zuwa ga masonya Adam A Zango na Nigeria, Niger, Ghana, dama duniya bakiya, akwai wani shafin Facebook mai ADAM A ZANGO FANS. da aka sanya number na akai suyi hakuri Ba shafin Adam a ZANGO Ba wani ne ya bude da sunan shi Wanda har yau mun Kasa gane ko waye ne shi.
Bana kimanin shakara biyu kenan Bana iya kuna waya in aje haka sai in zan nema mutum ko kuma karbi sako sabi da kiraye kirayen da ake min.
Da sunan shafin Adam A ZANGO kawai amma a lokacin Abu ya dame nata aka sako zuwa ga shafin shi aka sauya sunan da Adam A ZANGO FANS.
Bissalam.