Safiya Musa Tace Duk Jarumar Da Ta Samu Mijin Tayi Aure – Idan Ba Haka Ba…?

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Tun farkon fara fim din Safiya Musa ba ta shiga fim dan neman kudi ba. ta shiga fim ne sabida wulakancin da wata yar fim tayi mata a Kaduna.

 

Tun daga wannan lokacin tayi alwashin shiga sana’ar fim. kuma Allah taimake ta shiga sana’ar fim da kafar dama. domin sai da ta dusashe tauraruwar jarumar da ta wulakanta ta.

 

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 404

Karshen daina fim din Safiya Musa, ba’a son ra’ayinta ta daina fitowa a fim ba. domin tauraruwarta naganiyar haskawa akayi masu korar kare su goma, ciki harda Maryam Hiya da Kubura Dako.

 

Bayan an kore ta ne, ta sami miji tayi aure. wanda har yanzu tana gidan mijinta tareda kyawawan ‘yayansu. ganin yanda rayuwa ta canja matane yasa tace: duk jarumar da ta sami miji tayi aure, idan ba haka ba akwai lokacin da zai zo ba fim din ba auren.

 

Tabbas, aure lokaci amma lokacin tare suke tafiya da niya. akwai mata na kannywood wanda basu da niyar aure, amma sai suce lokacine baiyi ba. inji Safiya Musa.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.