Labarai

Sabuwar Cuta: Gwamnatin Kano Ta Sauke Hawan Sallah

Gwamnatin Jihar Kano ta soke Hawan Sallah na bana Sakamakon Shawara da Kwamitin Yaki Da Cutar Corona ya bayar na kaucewa yaduwar cutar samafirin Delta.

#arewaredio

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: