Labarai

Sabon Shugaban Sojojin Kasa Na Najeriya Ya Rasu

YANZU-YANZU: Sabon Shugaban Sojojin Kasa, Lutanal Janaral Attahiru Ibrahim Ya Rasu A Hatsarin Jirgin Sama Na Hukumar Sojin Sama.

Daga Suleiman Abba (TBABA)

Rahotanni Sun Nuna Cewa Manyan Jami’an Sojojin Nijeriya 12 Ne A Jirgin Da Ya Yi Hadari A Yammacin Yau Kuma Duk Sun Rasu, Ciki Har Da Shugaban Sojojin Nijeriya, Janar Attahiru

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: